Jerin Gwarazan Jaruman kannywood mata da suka fi iya film wato acting
JAMILA NAGUDU DUK WANDA YASAN WANNAN JARUMA YASAN TAYI FICE WAJEN IYA ACTING ESPECIALLY IDAN AKA BATA ROLL NA KUKA ZAKAGA TANAYIN KUKA KAMAR DA GASKE SABIDA HAKA TAYI FICE WAJEN GWARAZAN JARUMAN KANNYWOOD.
HADIZA GABON BABBAR JARUMA A MASANA’ANTAR KANNYWOOD BANGAREN MATA