Jerin jaruman kannywood Mata guda 9 wanda film din LABARINA SERIES ya haska tauraruwar su tare da daukaka su a Duniya.

Jerin jaruman kannywood Mata guda 9 wanda film din LABARINA SERIES ya haska tauraruwar su tare da daukaka su a Duniya.

1- Nafisat Abdullahi wanda ta fito a matsayin Sumayya, Wanda aka canza ta aka saka wata jarumar.

2- Fatima Abdullahi Washa wace ta fito a matsayin Sumayya, Ita ce da aka cire Nafisat Abdullahi ta shigo

3- Jaruma Ummi Karama wace ta fito a matsayin Ummi a ciki shirin LABARINA SERIES

4- Jaruma Teama Yola wace ta fito a matsayin RUKAYYA.

5- HAJARA A CIKIN SHRIN LABARINA SERIES

6- Jaruma Fateema Hussaini wace ta fito a matsayin MARYAM a cikin shirin LABARINA SERIES.

7- Jaruma Zainab Matar Al’ameen Mai Nasara a shirin Labarina Series

8- Ameena Wace ta fito a matsayin Jamila wace ta yaudari Al’ameen mai nasara.

9- Itace Jaruma mai suna Ummee Gayu itama tayi suna dalilin LABARINA SERIES

By Hausa

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *