Aliyu Obobo ya ki sai da Keken da yaje saudiyya da shi Kan farashi kusan naira milyan 40 A karshe Ya sadaukar da keke ga gidan tarihi a Jihar Lagos

By Legend Khalifa Jan20,2024

Aliyu Obobo ya ki sai da Keken da yaje saudiyya da shi Kan farashi kusan naira milyan 40 A karshe Ya sadaukar da keke ga gidan tarihi a Jihar Lagos

Wannan Shine Aliyu Obobo Wanda Yaje Saudiya A Keke Tin Shekarun Da Suka Gabata. Mutane Da Dama Sunyi Masa Magana Ya Siyar Masu Da Keken Amma Yace Sam Bazai Sayarba Har Ila Yau Wani Bawan Allah Yasayi Keke Kan Farashi Naira Million 40 Amma Yace Bazai Sayarba.

Amma Bayan Wannan Makudan Kudaden Da Aka Siya Yaki Sayarwa A Yanzu Labarii Yake Zuwar Manah Aliyu Obobo Ya Sadaukar Da Keken A Gidan Tarihi.

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *