kalli jerin jaruman kannywood da sukayi Soyayya A Tsakanin Su Amma Basu Samu Damaryin Aure Bah

By Legend Khalifa Jan18,2024

kalli jerin jaruman kannywood da sukayi Soyayya A Tsakanin Su Amma Basu Samu Damaryin Aure Bah

ADAM A ZANGO DA NAFISA ABDULLAHI

Adam A Zango Da Nafisa Abdullahi Sunyi Soyayyar Da Babu Wanii Jarumin Kannywood Ya Tabayi Amma Yadda Allah Ya Tsara Masu Rayuwar Suh Basuyi Aure Bah Amma Ko Lokacin Da Sunayin Soyayyah Sunayi mah Juna Fatan Zama Tare Na Har Abada Amma Hakan Bai Yuwu Bah.

BABALLE HAYATU DA SADIYA GYALE

SOYAYYAR BABALLE HAYATU DA SADIYA GYALE BATAYI WANII DOGON ZANGO BAH DAMA DAYAKE SHI BABALLE HAYATU BAI TABA YIN AURE BAH A RAYUWAR SAH TIN KAFIN LOKACIN SUH FARA SOYAYYA SABIDA HAKA SHI BABALLE HAYATU BAISAN YADDA RAYUWAR MUTUM BIYU TAKE BAH SHIYASA SOYAYYAR SU BA TAYI WANII DOGON ZANGO BAH AMMA KOH BABU WANNAN AKWAII KADDARA TAH UBANGIJI WACCE BABU WANDA ISA YA TSALLAKE TASHII. 🤲🙏

SHU’AIBU LAWAN KUMURCI BALARABA MUHAMMAD. ❤❤

SOYAYYAR SHUAIBU LAWAN KUMURCI DA BALARABA MUHAMMAD ALHAMDULILLAH SUNYI SOYAYYAR TSAKANI DA ALLAH KUMA SUNYI SOYAYYAR DA BABU WANII JARUMI A KANNYWOOD DA TABAYIN IRINTA KUMA BAYAN SOYAYYAR DA SUKAYI ALHAMDULILLAH HAR AURE SUNYI AMMA A LOKACIN KAWO AMARYA GIDAN MUJIN TA ALLAH YA KARBI RAYUWAR TAH 😭😭 ALLAH YA JIKANTA ALLAH YAYI MATA RAHAMA ALLAH YASA MUTUWA HUTUCEH A GARETA. 🤲🤲🤲

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *