Wani bawan Allah mai kallon shirin Labarina ya gwangwaje Fatima Hussain (Maryam Labarina) da Kyautar Mota.

ƊA ƊUMI-ƊUMIN: Wani bawan Allah mai kallon shirin Labarina ya gwangwaje Fatima Hussain (Maryam Labarina) da Kyautar Mota.

Mutumin ya ce “Ya mata kyautar motar ne, Sakamakon yadda ta nuna gudun dukiya a cikin shirin Labarin, hakan ya burgeshi sosai”

By Hausa

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *