Kalli jerin ‘yan kannywood 13 da suka ki yin Aure bayan sun yi soyayya mai zirfi a tsakanin su. Ko mene dalili?

1- Naziru Sarkin Waka Da Jaruma Hadiza Gabon.

2- Adama A Zango ya kasance yayi soyayya da Jaruma kannywood mata guda biyar wanda suka hada da. Fati Washa, Nafisat Abdullahi, Rahama Sadau, Ummi Rahab and Aisha Aliyu Tsamiya.

3- Lawan Ahamd da Jaruma Fati Muhammad

4- Jarumi Daddy Hikima Abale Yayi Soyayya da Jarumai biyu Aisha Aliyu Tsamiya da Amiran Sanda

5- Shamsu Daniya da Maryam Yahaya

6- Mustapha Nabriska da Hadiza Kabara

7- Baballe Hayatu da Sadiya Gyale

8- Sani Danja Da Hadiza Kunne

9- Ali Nuhu da Hafsat Idris

10- Abubakar Bashi Mai shadda da Aisha Humaira.

11- Anas Magu da Team Yola (Rukayya Labarina)

12- Mashhur Ajebo da Aisha Najamu Izzar So

By Hausa

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *