Rashin sani yafi dare duhu inji masu iya magana, mine ne yabirge ka/ki ko yabada tausayi Kojin Dadi cikin Shirin labarina na wannan satin nikam Maryam tabani tausayi 🀭

By Legend Khalifa Jan7,2024

Rashin sani yafi dare duhu inji masu iya magana, mine ne yabirge ka/ki ko yabada tausayi Kojin Dadi cikin Shirin labarina na wannan satin nikam Maryam tabani tausayi 🀭

Lokacin da Yake Dubah Fuskarsa A Mirror Zaije Wajen Matarsa Hajiya Maryam.

Koh A Ina Babban Director Aminu Saira Yasamo Wannan Figaggiyar Yarinyar ?? Ina Jiran Amsa.

Wallahi Kada Aminu Saira Yasa Yan Mata Kuje Kuh Fara Soyayya Da Talaka.

Kumafa Al’ameen Yafi Kama Da Masu Kudii Wallahi. Mene Ra’ayin Kuh.

Amaryar Al’ameen Mai Nasara.

Lawan Direba Mijin Jamila.πŸ€©πŸ˜‚

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *