Kalli jerin hotunan sana’o’in wasu jaruman kannywood kafin su shigo harkar film, abin zai baku mamaki sosai

Kalli jerin hotunan sana’o’in wasu jaruman kannywood kafin su shigo harkar film, abin zai baku mamaki sosai

1- Maryam Yahaya

Shahararriyar jarumar kannywood wadda tayi sana’ar Suyar Awara kafin ta shigo harkar fim.

2- Hadiza Gabon

Shahararriyar jarumar kannywood wadda tayi sana’ar Koyarwa a makaranta kafin ta shigo harkar fim.

3- Fatima Usman Kinal

Shahararriyar jarumar kannywood wadda tayi sana’ar Dinki kafin ta shigo harkar fim.

4- Ado Gwanja

Shahararren mawakin hausa kuma jarumi wanda yayi sana’ar saida shayi kafin ya shiga harkar fim.

5- Hamisu Break

Shahararren mawakin hausa wanda yayi sana’ar Dinki kafin ya shiga harkar fim.

6- Daddy Hikima Abale

Shahararren jarumi kannywood wanda yayi aiki asibiti (Nurse) kafin ya shiga harkar fim.

By Hausa

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *