Maryam LABARINA Ta Bayyana Cewa zata iya Auren Talaka a Gaske Shine Babban Birin ta a Duniya

By Real DBB Jan21,2024 #hotuna #labarai #labarina

Maryam LABARINA Ta Bayyana Cewa zata iya Auren Talaka a Gaske Shine Babban Birin ta a Duniya.

Fatima husain ta bayyana cewa ita ba a iya film ba ko a gaske burintane ta auri talaka.

lallai wannan jaruma ta samu farin jini ne a cikin film din labarina duk da ba shine gikm din da jarumar tafara futowa ba.

shin mai nene yafi burgeka game da wannan jarumar fatima hussain

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *