kalli Abubuwan da Suka Faru a wajen Dawowar Abba Gida Gida Daga Abuja Jiya
![](https://hausaviral.com.ng/wp-content/uploads/2024/01/Screenshot_20240115-060818.png)
mutane wanda bazasu iya kidayewaba sunje domin taro abba kabir yusif gamna na jahar kano.
![](https://hausaviral.com.ng/wp-content/uploads/2024/01/Screenshot_20240115-061200.png)
![](https://hausaviral.com.ng/wp-content/uploads/2024/01/PicsArt_01-15-06.11.28.jpg)
abba kabir yusif yace yaji dadi irin wanda bai taba jiba a rayuwar sa soyayyar da mutanan kano suka nuna masa.
![](https://hausaviral.com.ng/wp-content/uploads/2024/01/PicsArt_01-15-06.10.13.png)
![](https://hausaviral.com.ng/wp-content/uploads/2024/01/Screenshot_20240115-060833.png)