Masha Allah! Kalli ‘ya’ yan jaruman kannywood da suka sauke Alkur’ani mai girma da ba kowa ne yasan hakan ba

1- Jarumi Ahlan da Yarsa tayi sauka

2- Jarumi Tijjani Asase da Dansa da yayi sauka.

3- Jarumi kum shugabaan kannywood Abba El-mustapha da yarsa tayi sauka.

4- Jarumin Dadin Kowa wanda yake yawan fitowa a dan sanda da yarsa tayi sauka.

5- Jaruma Hadiza Saima da ‘ya’ yan ta biyu mata su kayi sauka.

6- Fitaccen jarumin Kannywood Rabiu Rikadawa (Baba Dan Audu Labarina) Shi kuma ‘ya yansa uku ne su kayi saukar Al’ qurani mai ma.

By Hausa

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *