Tattaunawa Da Sadiq Sani Sadiq (AL’AMEEN LABARINA) Akan Rayuwarsa Da Baku Sani Ba. “Bani da Uban gida a Kannywood, Kuma ina son Dana ya gaje a harkar film”
Tattaunawa Tareda Sadiq Sani Sadiq. WACECE BUDURWARKA A KANNYWOOD? A Kannywood Babu A Yanzu Haka Budurwata Mataceh MENE…